1. Yana Lalata Tsarin Halittar Jiki
Gabanki yana da kariya ta musamman da Allah ya halitta. Idan kina saka hannu ko wani abu a ciki, yana iya lalata wannan kariya, wanda zai iya haddasa cututtuka kamar Candida, ciwon fitsari, da kaikayi.
2. Yana Rage Jin Dadin Aure
👉 Kana son ganin cikakken bayani?
🔥 Danna nan don cigaba da karantawaMata da suka saba saka hannu ko amfani da sex toys suna iya rasa jin dadin saduwa da mijinsu, domin gabansu yana sabawa da motsi na dabi’a.
3. Yana Iya Haddasa Rauni da Kuraje
Idan kina amfani da sex toys ko kuma kina saka hannu da karfi, yana iya haddasa rauni ko kuraje a gabanki, wanda zai iya kai ki ga cutuka kamar infection da warin gaba.
4. Yana Haifar da Rashin Sha’awa ga Aure
Da yawa daga cikin matan da suka saba amfani da sex toys suna rasa sha’awar mijinsu, domin sun saba da wani abu daban wanda ba dabi’a ba ne.
5. Yana Haddasa Cututtuka (Infections)
Gabanki na dauke da kwayoyin kariya. Idan kina yawan saka hannu ko amfani da abubuwa marasa tsafta, yana iya kawo cututtuka kamar Bacterial Vaginosis, Candida, da Urinary Tract Infection (UTI).
—
Hanyoyin Gujewa Wannan Matsala
Ki guji saka hannu a ciki – Idan kina son tsaftacewa, ki wanke waje kawai da ruwa mai tsafta.
Ki guji amfani da sex toys – Ba su da lafiya, kuma suna rage jin dadin aure.
Ki zauna da tsabta – Yin amfani da kayan da suka dace kamar pant din auduga yana taimakawa.
Ki nemi aure da halal – Idan kina bukatar aure, ki nemi mijin da zai kula da ke.
—
Hadisai da Nasiha
Manzon Allah (SAW) ya ce: “Ya ku samari! Duk wanda ya sami ikon yin aure, to ya yi aure. Domin aure yana fi tsarewa daga barna.” (Bukhari & Muslim)
An tambayi Manzon Allah (SAW) kan tsarkakewa, sai ya ce: “Ku nisanci abin da zai cutar da ku, domin jikin ku yana da hakki a kanku.” (Tirmidhi)
Aure Shi Ne Hanya Mafi Kyau
Madadin mace ta cutar da kanta, ya dace ta nemi hanyar da ta dace – wato aure da halal.
—
Shawara
Mata su guji saka hannu ko amfani da sex toys, domin yana da illa ga lafiya da jin dadin aure.
A tsarkake kai, a nemi halal, kuma a kula da tsafta.
Allah ya kare mu daga dukkan fitina, ya ba wa marasa aure nagartaccen aure.
—
Danna Nan Don Samun Wasu Sirrikan Ma’aurata Da Soyayya
