Amfanin Sabaya

1. Gyara nono

2. Gyara fata

👉 Kana son ganin cikakken bayani?

🔥 Danna nan don cigaba da karantawa

3. Lafiya ga jarirai

4. Ciko da mai rama

5. Dauke rama gamai azumi

6. Samar da ingantacciyar lafiya ga gaban maza

7. Samar da lafiyayyan maniyyi

8. Samar da niima ga duk macen dake da karancin niima

A yankin Larabawa, wannan ba sabon abu bane.

An dade ana amfani da shi a kasashen Larabawa ga mace dake da ciki, mai shayarwa, ko maza dake bukatar jikinsu yayi kyau sosai.

Kayan Hada Sabaya

Ridi gwangwani 2

Hulba original gwangwani 2

Gyada gwangwani 2

Waken suya rabin kwano

Shinkafa rabin kwano

Alkama rabin kwano

Yadda Ake Hada Sabaya

1. Gyada da ridi a soya su har sai sun yi launin zinariya.

2. Shinkafa da alkama a jika na awa 5 sai a bushe.

3. Dukkan kayan a hada waje guda a nika su zama gari mai laushi.

4. Don amfani, a dinga dama kunu da madara da zuma cokali 3 ga mutum 1.

Shawarwari da Amfani

Duk wanda ke jin wahalar azumi, ya fara shan Sabaya daga lokacin da ya gama jin azumi. Za a ga fatar sa tana sheki sosai.

Matar da nononta ya fadi, idan ta fara shan Sabaya, zai dawo kamar na budurwa.

Ana ba yara da macen dake shayarwa ko mai ciki. Za ta haifi lafiyayyen yaro.

Macen dake shayarwa nononta ba zai taba faduwa ba idan tana shan Sabaya da izinin Allah.

Bayani Kan Rama (Underweight)

Rama alama ce dake nuna cewa ma’aunin jikin mutum bai kai 18.5 ba. Galibi yana da alaƙa da:

Karancin vitamins da minerals a jiki

Bushewar fata

Raunin garkuwar jiki wajen yaki da cututtuka

Karancin jini

Rashin iya cin abinci mai gina jiki

Rama yana haifar da raunin ƙashi da ramar jiki.

Sabaya na da matukar tasiri wajen gyara jiki, cika fata da nono, da kuma karfafa lafiya gabaÉ—aya.

Danna Nan Don Samun Sirrikan Ma’aurata Da Soyayya

📢 Kada ka tsaya anan!

👉 Danna nan ka ga abin da ke gaba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *