Wasu Sirrikan Al’ada da Ya Kamata Magidanta Su Sani Lokacin Da Matan Mu Ke Al’adar Su
Al’ada wani lokaci yana kawo rashin jin daɗi ga mace, kuma fahimtar halin da take ciki yana da matukar muhimmanci ga magidanta. Ga wasu sirrika da ya kamata a sani:…
