Shin Da Gaske Ruwan Maniyyi Na Maganin Kurajen Fuska Kuma Yana Sa Fuska Ta Yi Glowing?
A ‘yan kwanakin nan, ana yawan jin maganganu a shafukan sada zumunta cewa ruwan maniyyi na iya magance kurajen fuska ko sa fata ta yi haske (glow). Amma shin wannan…
