A wannan season 4, tabbas mutanen fah na cikin alheri (Rabe da Ilu), duba da yarda a shiri na baya suka dawo da arzikin su.
Rabe da Ilu sun koma kauyen su ta Tunga. Ko ya zata kasance? Ku biyo mu cikin shirin don ganin yadda zata kasance.
👉 Kana son ganin cikakken bayani?
🔥 Danna nan don cigaba da karantawa