Shararren shirin ku mai farin jini “Wata Shida” ya dawo da zafin shi, bayan gajeran hutu da masu shirya shirin suka je na wata mai albarka na ramadan.

A shiri na baya, masu kallo sun kalla yadda Zarah ta yanke jiki ta fadi sanadiyar chakwakiya da take ciki.

A dayan bangaren an daurawa Samir ko Dahiru ne😂? Aure da Aziza. Kalla sabon episode na yau don ganin yadda zata kaya.

👉 Kana son ganin cikakken bayani?

🔥 Danna nan don cigaba da karantawa

Danna Nan Don Kallo Shiri

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *