Soyayya Ko Iskanci? Abinda Aka Gansu Suna Yi Ya Dauki Hankali
Kalla Bidiyo A Kasa

Wani bidiyo da ya bayyana a kafafen sada zumunta ya jawo cece-kuce bayan an hangi wasu masoya suna nuna tsananin kusanci da soyayya a bainar jama’a.

👉 Kana son ganin cikakken bayani?

🔥 Danna nan don cigaba da karantawa

Yadda suke kallon juna, runguma da kuma yanayin da suka shiga ya sanya mutane da dama tambayar ko soyayya ce ta gaskiya ko kuma sun wuce gona da iri wajen nuna sha’awa.

Wasu sun bayyana cewa hakan alama ce ta tsananin so tsakanin masoya, yayin da wasu kuma suka ce irin wannan abu bai dace a rika yi a gaban jama’a ba.

Bidiyon dai ya dauki hankalin mutane sosai, inda mutane ke ta bayyana ra’ayoyinsu daban-daban a shafukan sada zumunta.

Kalli cikakken bidiyon domin ganin yadda lamarin ya kasance.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *