Pant Din Mata Na Canza Launi.. Ga Abunda Yasa Yake Canzawa 👙👇
“Me yasa wandon ciki yake yin kamar an goge launinsa ko ya dusashe?” 🤔
Mutane da yawa suna mamakin wannan abu, wasu ma suna ɗauka rashin tsafta ne… alhali a mafi yawan lokuta ba haka bane.
👉 Kana son ganin cikakken bayani?
🔥 Danna nan don cigaba da karantawa📌 Ga abin da ya kamata ki sani:
Ruwan farji yana da muhimmiyar rawa a jikin mace.
Yana taimakawa wajen: ✔️ Tsaftace farji
✔️ Kare jiki daga ƙwayoyin cuta
✔️ Daidaita yanayin pH
A al’ada, ruwan farji yana da ɗan acidity kaɗan, kuma wannan acidity ɗin ne wani lokaci ke sa launin wandon ciki ya dusashe musamman masu duhun launi.
pH na farji yawanci yana tsakanin:
Wannan acidity na fitowa ne daga sinadarai kamar lactic acid da kuma ƙwayoyin Lactobacillus masu taimakawa wajen kare farji daga kamuwa da cuta.
Saboda haka, da lokaci:
• Wando na iya dusashewa 👙
• Ana iya ganin tabon fari ko rawaya
• Wannan yafi faruwa a wando masu duhun launi ko kayan roba
⚠️ A mafi yawan lokuta wannan BA matsala bane.
Amma idan akwai: ❌ Wari mai ƙarfi
❌ Ƙaiƙayi
❌ Canjin launi mai ban mamaki
❌ Ko rashin jin daɗi
To yana iya nuna infection kamar yeast infection ko bacterial vaginosis.
Yadda Zaki Rage Canjin Launi A Wando 👇
✅ Ki fi amfani da wando na auduga
✅ Ki guji matattun kayan roba
✅ Ki wanke wando da wuri bayan amfani
✅ Ki yi amfani da sabulu mai laushi
🤍 Ki tura wannan saƙon ga ‘yar uwa ko kawarki domin suma su amfana.
