Soyayya ba magana kawai ba ce…
ana ganinta ne a cikin abubuwan da ake yi.

Idan mace tana son ka da gaske, akwai wasu abubuwa da za ka gani a aikace.


1️⃣ Bata Nuna Maka Kulawa

👉 Kana son ganin cikakken bayani?

🔥 Danna nan don cigaba da karantawa

bata tambayar yadda kake

bata damu da halin da kake ciki

  • Soyayya tana tare da kulawa

2️⃣ Bata Ba Ka Lokaci

kullum tana da uzuri

bata son kasancewa tare da kai

  • Idan tana so, zata nemi lokaci

3️⃣ Bata Girmama Ka

bata mutunta ka a magana ko hali

tana raina ka a gaban mutane

  • Girmamawa ginshiƙin soyayya ne

4️⃣ Bata Goyon Bayan Ka

bata ƙarfafa ka a lokacin wahala

bata farin ciki da nasarar ka

  • Mace mai sona tana tsayawa a gefenka

5️⃣ Bata Buɗe Zuciyarta Gare Ka

tana ɓoye abubuwa

bata son sadarwa

  • Soyayya tana buƙatar gaskiya

6️⃣ Bata Nuna Sha’awar Ka

bata kula da kasancewar ka

kamar ba ka da muhimmanci a rayuwarta

  • Idan tana so, zaka ga interest

7️⃣ Bata Yin Ƙoƙari a Dangantakar

kai kaɗai ke ƙoƙari

ita bata saka wani effort

  • Soyayya tana buƙatar ƙoƙari daga bangarorin biyu

Muhimmin Lura

Ba dole ba ne duk mace ta nuna soyayya iri ɗaya…
amma idan babu ko ɗaya daga cikin waɗannan, akwai matsala.


Darasi

Soyayya ba magana ba ce…

  • ayyuka ne ke tabbatar da ita

Gaskiyar Magana

Idan kana jin kamar kai kaɗai ne ke ƙoƙari…
to lokaci yayi da zaka duba gaskiyar dangantakar.


Ka daraja kanka. Ka kasance a inda ake darajar ka, ba inda ake ɗaukar ka a matsayin abu mai sauƙi ba.


Danna Nan Don Samun Wasu Sirrikan Ma’aurata Da Soyayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *