Lafiyar farji na da matuƙar muhimmanci ga mace.

Wasu alamomi na iya nuna cewa akwai matsala da ya kamata a kula da ita da wuri.

Ga wasu daga cikin muhimman alamomi:

👉 Kana son ganin cikakken bayani?

🔥 Danna nan don cigaba da karantawa

1. Wari Mai Ƙarfi

idan kika lura da wari mai muni

musamman wanda ba irin na al’ada ba

👉 yana iya nuna infection

2. Canjin Launin Ruwa

idan ruwan farji ya koma:

kore

rawaya

ko fari mai kauri sosai

👉 wannan na iya zama alamar cuta

3. Ƙaiƙayi ko Zafi

jin ƙaiƙayi a farji

ko jin zafi

👉 yana iya nuna fungal ko bacterial infection

4. Jin Zafi Lokacin Fitsari

idan kina jin zafi yayin fitsari

👉 zai iya zama alamar UTI (cuta a mafitsara)

5. Jin Zafi Lokacin Saduwa

idan kina jin ciwo yayin jima’i

👉 yana iya nuna dryness ko wata matsala

6. Zubar Jini Ba Lokacin Al’ada Ba

idan kika ga jini ba lokacin haila ba

👉 wannan yana bukatar a duba shi da gaggawa

Muhimmin Lura

Ba duk wani canji ba ne cuta…
amma idan alamomin sun ci gaba ko sun tsananta, yana da kyau ki ga likita.

Yadda Za Ki Kare Kanki

ki kula da tsafta amma kar ki wuce gona da iri

ki guji amfani da sinadarai masu ƙarfi

ki sa tufafin ciki masu tsafta da sanyi (cotton)

ki yi jima’i cikin kariya

Darasi

Lafiyar farji ba abin wasa ba ne. Ki kula da jikinki domin lafiya ita ce rayuwa.


Idan kika lura da waɗannan alamomi, kada ki yi sakaci. Gaggawar daukar mataki na iya kare ki daga matsala mai tsanani.

Danna Nan Don Samun Wasu Sirrikan Ma’aurata Da Soyayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *