Kamfanin shirya fina-finai na “Mai Shadda Global Resources” ya cigaba da kawo sabon shirin shi Mai dogon zango “Matan Gida”
Wannan shiri ne da masu shirya shirin sukayi ikirarrin sun kashe miliyan 50, a wajen shirya shirin.
Shirin ma dauke da mafi yawan fitattu da kuma shahararrun jarumai na masana’antar kannywood.
👉 Kana son ganin cikakken bayani?
🔥 Danna nan don cigaba da karantawa