Tabbas wannan sabon shiri mai dogon zango na kamfanin “Abnur Entertainment” ya zo da sabon salo, irin wanda aka dade ba ayi ba a masana’antar ta Kannywood.

Sabon shirin “Kaddara” na dauki da darasi, ilimantarwa, fadakarwa harda ma nishadantarwa.

👉 Kana son ganin cikakken bayani?

🔥 Danna nan don cigaba da karantawa

Shirin wanda ya zo karkashin jagorancin Abdul Amart Mai Kwashewa, ya samu bayar da umarni daga fasihin Darakta Falalu A Dorayi, hada da manyan jarumai, cikin wanda muka fara gani a episode 1 sun hada da Nafisa Abdullahi da kuma Adam A Zango.

Kalla Shiri Anan

Download Anan!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *