Kalli Bidiyon: Yadda Mai Ɗaukar Hoto Ke Koyar da Jaruma Bilkisu Salis Tsayuwar Ɗaukar Hoto
A wani bidiyo da ya ɗauki hankalin masu kallon fina-finan Hausa, an ga fitacciyar jaruma Bilkisu Salis tare da wani mai ɗaukar hoto yayin da yake nuna mata yadda za ta gyara tsayuwarta domin samun kyakkyawan hoto.
A cikin bidiyon, mai ɗaukar hoton ya riƙa gyara yadda jarumar ta tsaya, yana nuna mata salon da ya dace domin hoton ya fito cikin ƙayatarwa.
👉 Kana son ganin cikakken bayani?
🔥 Danna nan don cigaba da karantawaWannan ya jawo ce-ce-ku-ce a kafafen sada zumunta, inda mutane suka bayyana ra’ayoyi mabambanta kan yadda aikin ɗaukar hoto ke gudana.
