Wani bidiyo da ya dauka hankali a kafafen sadarwa, inda aka hango wata buduwa mai karancin shekaru da wani saurayi suna tafiya a mota.
Sai dai abunda aka hango sunayi a cikin bidiyon ya sabawa addini da kuma al’adar Malam Bahaushe.
👉 Kana son ganin cikakken bayani?
🔥 Danna nan don cigaba da karantawaRahotanni sun nana budurwar ta shiga cikin damuwa da nadama bayan fitar bidiyon.
Yakamata yan mata su rike mutuncin su, su san irin soyayyar da yakamata su ringa yi wa samari domin tsare mutuncin su.
