⚠️ “LIKITA BANI DA AURE, AMMA INA DA MATSALAR SAURIN INZALI…”
Wannan magana tana yawan damun matasa sosai, amma gaskiya ita ce👇
Ba daidai bane mutum ya yanke wa kansa hukunci akan matsalar jima’i alhali bai taɓa shiga rayuwar aure ko experiencing sexual contact ba. Yawancin abin da mutane ke kira “matsala” sau da yawa tsoro ne, tunani ko kuma abinda suka karanta a social media.
👉 Kana son ganin cikakken bayani?
🔥 Danna nan don cigaba da karantawaMasana lafiya sun bayyana cewa:
👉 Ba a tabbatar da matsalar saurin inzali ko raunin gaba sai idan mutum yana fama da ita tsawon lokaci ba tare da canji ba.
Abu mafi haɗari shi ne:
❌ Yawan tunanin cewa kana da matsala
❌ Karanta rubuce-rubuce masu tsoratarwa
❌ Yarda da tallace-tallacen magungunan bogi
Domin kwakwalwa na da babban tasiri akan confidence da lafiyar jima’i.
Kada ka bari tsoro ya gina maka matsalar da babu ita tun farko. 💯
