Idan Kasan Matarka Tana Da Ciki, Wannan Hoto Na Dauke Da Muhimmin Sako Ga Ma’aurata
Masana lafiya sun bayyana cewa akwai wasu salon kwanciya da suka fi dacewa ga mace mai ciki musamman yayin hutawa ko kusanci da mijinta.
A wannan hoton an nuna yadda wasu yanayi kan fi sauki da kwanciyar hankali ga uwa da jaririn dake cikinta.
👉 Kana son ganin cikakken bayani?
🔥 Danna nan don cigaba da karantawaA cewar masana, kwanciya ta gefe musamman a watannin cikin da suka gaba na taimakawa wajen:
- Rage matsin lamba a jiki
- Saukaka yawo da jini yadda ya kamata
- Kara kwanciyar hankali ga uwa
- Taimakawa jariri samun yanayi mai kyau a ciki
Wasu masana sun ce kwanciya a wasu yanayi na iya sanya mace jin nauyi ko matsin ciki musamman idan cikin ya fara girma sosai.
Haka kuma, fahimtar yanayin mace mai ciki da kula da lafiyarta na daga cikin abubuwan da ke kara soyayya da zaman lafiya tsakanin ma’aurata.
Idan matarka tana da ciki, yana da kyau ku rika lura da yanayin da yafi kawo mata nutsuwa da jin dadi domin kare lafiyarta da ta jariri.
Duba hoton da kyau akwai babban sako a ciki👇

