Abubuwa 7 Da Suke Lalata Farjin Mace Ba Tare Da Ma’aurata Sun Sani Ba
A cikin zamantakewar aure, lafiyar jikin mace musamman bangaren farji na da matuƙar muhimmanci wajen samun jin daɗi da kwanciyar hankali tsakanin ma’aurata. Sai dai abin takaici, akwai wasu halaye…
