A soyayya, kiraye-kirayen da kake yi wa masoyiyarka suna kara kusanci da nuna kulawa.
Ga wasu kyawawan sunaye da zaka iya amfani da su:
My Love – Ƙaunata
👉 Kana son ganin cikakken bayani?
🔥 Danna nan don cigaba da karantawaMy Heart – Zuciyata
Sweetheart – Masoyiyata mai daɗi
Baby – Jaririyata / Masoyiyata
Darling – Masoyiyata ta musamman
Honey – Zumar zuciyata
My Queen – Sarauniyata
Princess – Gimbiyata
My World – Duniya ta
My Everything – Komai na
Beautiful – Kyakkyawata
Sunshine – Hasken rayuwata
Cutie – Kyakkyawata / ‘Yar kyau
My Joy – Farincikina
My Treasure – Dukiyata
My Happiness – Jin daɗina
My Star – Tauraruwata
Irin wadannan sunaye suna sa soyayya ta yi dadi, kuma suna nuna yadda kake daraja masoyiyarka.
Ka zabi wanda ya dace da halinta da yadda kake jin ta a zuciyarka.
Danna Nan Don Samun Wasu Sirrikan Ma’aurata Da Soyayya
