Abunda Zaka Yiwa Mace Komai Kuɗin Ka Ta Zaɓi Rabuwa Da Kai 💔

Ba kowace mace bace kuɗi kaɗai ke riƙe ta a soyayya. Wasu matan suna barin namiji ne saboda halayya, rashin kulawa ko yadda yake mu’amala da ita kullum.

Dukiya tana iya jan hankali, amma zaman lafiya da mutuntawa su ne ke sa mace ta zauna da zuciya ɗaya.

👉 Kana son ganin cikakken bayani?

🔥 Danna nan don cigaba da karantawa

Ga wasu abubuwan da idan namiji ya yawaita yi, mace na iya zaɓar rabuwa da shi komai arzikinsa:

❤️ Rashin kulawa da damuwarta
😔 Yawan cin mutunci ko magana mai zafi
📵 Rashin bata lokaci da kulawa
🤥 Yawan ƙarya da yaudara
💔 Rashin nuna soyayya da tausayi
😡 Yawan fushi da rashin haƙuri
🚫 Hana ta farin ciki ko walwala
👀 Cin amanar soyayya

Mace tana son namijin da zai bata “peace of mind” fiye da komai. Idan zuciyarta kullum cikin ciwo take, kuɗi ba zasu hana ta tafiya ba.

Kai namiji, ka kula da yadda kake mu’amala da mace kafin ka ce “na bata komai amma ta tafi.”

Wani lokacin abin da take nema ba kuɗi bane… kulawa ce, girmamawa da soyayya ta gaskiya. ❤️

Duba Karin Bayani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *