Hada wannan shaye abu ne mai sauki, wanda miji zai iya hadawa da kanshi ko Madam ta jada mishi, yanada dadi kuma bashida illa.
Shayin maza na zazzagowar gaba, kankancewar gaba da kuma dadewa wajen iyali yana wanke mara.
👉 Kana son ganin cikakken bayani?
🔥 Danna nan don cigaba da karantawaWannan shaye yana kara sha’awa yana magance mataccen maniyi.
Yadda Ake Hada Shaye
1.Namijin Goro guda 2
2. Kanunfari 10
3. Lemon tsami rabi
Za’a tafasa da ruwa kofi 2, a tace sai a saka zuma ko sukari asha rabin kofi safe
• rabi dare
• Za asha na kwana 7.
A hada da zuma yafi.
