Soyayya ba magana kawai ba ce…
ana ganinta ne a cikin abubuwan da ake yi.
Idan mace tana son ka da gaske, akwai wasu abubuwa da za ka gani a aikace.
1️⃣ Bata Nuna Maka Kulawa
👉 Kana son ganin cikakken bayani?
🔥 Danna nan don cigaba da karantawabata tambayar yadda kake
bata damu da halin da kake ciki
- Soyayya tana tare da kulawa
2️⃣ Bata Ba Ka Lokaci
kullum tana da uzuri
bata son kasancewa tare da kai
- Idan tana so, zata nemi lokaci
3️⃣ Bata Girmama Ka
bata mutunta ka a magana ko hali
tana raina ka a gaban mutane
- Girmamawa ginshiƙin soyayya ne
4️⃣ Bata Goyon Bayan Ka
bata ƙarfafa ka a lokacin wahala
bata farin ciki da nasarar ka
- Mace mai sona tana tsayawa a gefenka
5️⃣ Bata Buɗe Zuciyarta Gare Ka
tana ɓoye abubuwa
bata son sadarwa
- Soyayya tana buƙatar gaskiya
6️⃣ Bata Nuna Sha’awar Ka
bata kula da kasancewar ka
kamar ba ka da muhimmanci a rayuwarta
- Idan tana so, zaka ga interest
7️⃣ Bata Yin Ƙoƙari a Dangantakar
kai kaɗai ke ƙoƙari
ita bata saka wani effort
- Soyayya tana buƙatar ƙoƙari daga bangarorin biyu
Muhimmin Lura
Ba dole ba ne duk mace ta nuna soyayya iri ɗaya…
amma idan babu ko ɗaya daga cikin waɗannan, akwai matsala.
Darasi
Soyayya ba magana ba ce…
- ayyuka ne ke tabbatar da ita
Gaskiyar Magana
Idan kana jin kamar kai kaɗai ne ke ƙoƙari…
to lokaci yayi da zaka duba gaskiyar dangantakar.
Ka daraja kanka. Ka kasance a inda ake darajar ka, ba inda ake ɗaukar ka a matsayin abu mai sauƙi ba.
Danna Nan Don Samun Wasu Sirrikan Ma’aurata Da Soyayya
