Rashin samun bacci cikin sauƙi matsala ce da mutane da yawa ke fuskanta.
Kana kwance a gado, kana juyawa, amma bacci ya ƙi zuwa.
Wannan na iya shafar lafiyarka da aikinka na yau da kullum.
👉 Kana son ganin cikakken bayani?
🔥 Danna nan don cigaba da karantawa—
Dalilan Rashin Bacci
Wasu daga cikin dalilan sun haɗa da:
yawan tunani da damuwa
amfani da waya kafin bacci
shan abin da ke ɗauke da caffeine
rashin tsarin bacci mai kyau
—
Abubuwan Da Ya Kamata Ka Yi
1. Ka Guji Wayar Hannu Kafin Bacci
Haske daga waya na iya rikita kwakwalwa ya hana bacci.
—
2. Ka Tsara Lokacin Baccinka
Ka riƙa kwanciya da tashi a lokaci guda kullum domin jiki ya saba.
—
3. Ka Rage Tunani Kafin Bacci
Ka yi ƙoƙarin:
yin addu’a
ko shakatawa
domin rage damuwa.
—
4. Ka Guji Shaye-shaye Kafin Bacci
Abubuwa kamar:
kofi
energy drinks
na iya hana bacci.
—
5. Ka Sanya Muhalli Mai Dadi
Daki mai:
duhu
shiru
sanyi kadan
na taimakawa samun bacci mai kyau.
—
6. Ka Yi Motsa Jiki
Motsa jiki na taimakawa jiki ya gaji cikin kyau, wanda ke kawo bacci mai dadi.
—
7. Kada Ka Tilasta Bacci
Idan bacci ya ƙi zuwa:
tashi ka yi wani abu mai sauƙi
ka dawo idan kana jin bacci
—
Rashin bacci ba ƙaramin abu bane, amma da ɗan gyara a rayuwa, za ka iya samun sauƙi.
Ka kula da jikinka domin bacci mai kyau na da muhimmanci ga lafiya.
—
Danna Nan Don Samum Wasu Sirrikan
