A Musulunci, an bayyana a cikin shari’a cewa:
Haramun ne a yi jima’i lokacin da mace take jinin haila.
Amma hakan ba yana nufin a daina soyayya ba.
Lokacin haila dama ce ta musamman don ƙara kusanci, fahimta, da soyayya tsakanin ma’aurata.
👉 Kana son ganin cikakken bayani?
🔥 Danna nan don cigaba da karantawaHanyoyin Halal da Za Ku Biya Bukatar Juna:
Runguma da shafa jiki
Wannan hanya tana ƙara jin daɗin juna da kusanci.
Kar a manta, kusanci ba koyaushe yana buƙatar jima’i ba ne.
Sumbata cikin soyayya
Sumbata ba tare da jima’i ba na nuna kauna da kulawa. Wannan yana ƙarfafa dangantaka da jin daɗi a zuciya.
Wasa tsakanin ma’aurata
Wasanni da dariya tare, kamar yin nishaɗi a gida, suna taimakawa rage damuwa da ƙara farin ciki.
Nuna kulawa da tausayi
Ta hanyar taimaka wa juna, tambayar lafiyar juna, da yin abubuwan da suke sa ɗaya cikin farin ciki.
Abubuwan Da Ake Kiyaye:
- Kada a yi jima’i kai tsaye.
- Guji duk abin da zai kai ga haram.
Darasi:
Lokacin period ba wai lokaci ne na rabuwa ba, amma lokaci ne na ƙara kusanci, soyayya, da fahimtar juna.
Wannan lokaci yana koya mana cewa kulawa da tausayi na iya maye gurbin jima’i wajen cika bukatun zuciya.
Allah ya sanya albarka a rayuwar aurenmu, ya kuma sa mu kasance masu fahimta da kulawa ga juna.
Danna Nan Don Samun Wasu Sirrikan Ma’aurata Da Soyayya
