Ba sihiri ba ne, kuma ba dabara ta yaudara ba ce.

Gaskiyar magana ita ce: yadda kake rayuwarka da yadda kake mu’amala ne ke sa mace ta ji sha’awa gare ka.

1. Ka Guji Nuna Buƙata Fiye Da Kima

👉 Kana son ganin cikakken bayani?

🔥 Danna nan don cigaba da karantawa

kada ka zama koyaushe available

ka rage yawan tura saƙonni ba tare da dalili ba

kada ka nuna cewa ita ce komai a rayuwarka

Mutane suna daraja abin da ba a samu cikin sauƙi ba.

2. Ka Gina Rayuwarka

ka mai da hankali kan aikinka

ka inganta harkokin kuɗinka

ka bi burinka da tsari

Namiji mai manufa da direction yana da jan hankali.

3. Ka Yi Magana Mai Ma’ana

ka rage yawan magana marar amfani

ka sa kalmominka su zama masu tasiri

ka nuna kwarin gwiwa (confidence)

Wani lokaci nutsuwa da ɗan sirri (mystery) na ƙara daraja.

4. Ka Nuna Kana da Rayuwa Mai Faɗi

ka kasance da abubuwan da kake yi a rayuwa

kada ka takaita kanka ga mutum ɗaya kawai

Wannan yana nuna cewa kana da zaɓi da daraja.

5. Ka Ba Ta Sarari

kada ka matsa mata

ka ba ta lokaci da natsuwa

Idan tana da sha’awa, za ta nuna hakan da kanta.

Muhimmin Darasi

Mace tana jin daɗin namiji:

mai daraja

mai tsari a rayuwa

wanda ba ya nuna buƙata fiye da kima

Gaskiyar Magana

Idan kana ƙoƙarin tilasta mace ta so ka:

kana rage darajarka ne a idonta

Amma idan ka mai da hankali wajen inganta kanka:

sha’awa tana zuwa da kanta.


Maƙasudin ba wai ka sa mace ta bi ka ba ne, amma ka zama mutum mai daraja da za a so kasancewa tare da shi.

Idan ka gyara kanka, abubuwa da yawa za su bi kai da kansu.


Danna Nan Don Samun Wasu Sirrikan Ma’aurata Da Soyayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *