Yadda Suka Daura Aure A TikTok Sabida Gudun Aikata Zina… Kalla Bidiyon A Kasa
Wasu shahararrun ‘yan tiktok da akafi sani fa “Yaran Kano” da “Ummiter”, wannan saurayi da budurwa masu karancin shekaru sun shahara ne wajen hada content masu daukar hankali, wanda wani lokaci ake ganin su cikin yanayin da bai da ce ba.
👉 Kana son ganin cikakken bayani?
🔥 Danna nan don cigaba da karantawaWani lokaci kuma suna kasancewa cikin fada da hayaniya da tsalle-tsalle amma kuma dai a content ne.

Mutane da yawa suna sharhi da ganin cewa abunda wannan matasa sukeyi bai dace ba, ya sabawa shari’a da addinin musulunci.
Sai gashi kuma an hango matasan cikin wani yanayi na wani irin bidiyo da aka kasa gane content ne ko gaskiya ne, a cikin bidiyon an hango Khadija wacce akafi sani da Ummiter, da kuma saurayin na ta Isah wanda akafi sani da yaran Kano a cikin wani falo.

An hango su zaune a kasa tare da wasu mutane akan kujera wanda sukayi ikirarin sune waliyai.
Bayan Amincewar Ummiter zata aure Yaron Kano, waliyin Yaron Kano ya biya Sadaki ta hannun waliyin Ummiter, lakadan ba ajalan.
Shin wannan auren ya dauru?
