Ka yi haƙuri… Babu! 😄

Idan ka shigo ne saboda title ɗin, to ga saƙon da ya fi muhimmanci:

Zubar da ciki lamari ne mai matuƙar muhimmanci, kuma bai kamata a ɗauke shi da wasa ko a nemi hanyoyin yi a gida ba.

👉 Kana son ganin cikakken bayani?

🔥 Danna nan don cigaba da karantawa

  • A fahimtar addini, ana kallon zubar da ciki ba tare da hujjar shari’a ba a matsayin abin da ya kamata a guje masa.
  • A bangaren lafiya kuma, ƙoƙarin zubar da ciki a gida na iya jawo zubar jini mai tsanani, kamuwa da cuta, rasa mahaifa, ko ma rasa rai.

Idan kina fuskantar ciki da ba ki shirya ba ko wata matsala ta lafiya, abin da ya fi dacewa shi ne ki nemi shawarar ƙwararren ma’aikacin lafiya domin a ba ki kulawa cikin aminci.

Lafiya Uwar Jiki.

Allah Ya sauƙaƙa wa duk mai juna biyu, Ya ba su sauƙin haihuwa, Ya kuma tsare mu daga duk abin da zai cutar da lafiyarmu. Ameen.

Duba Wasu Sirrikan A Nan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *