Mace Mai Ado Da Kwalliya Duniya Ceh! ☺️✨

Gaskiya idan akwai wani abu da yake kara wa mace kyau da class… to ado ne 😭❤️

👉 Kana son ganin cikakken bayani?

🔥 Danna nan don cigaba da karantawa

Ba sai mace tayi heavy makeup ko kaya masu tsada ba kafin tayi kyau. Wani lokacin kananan abubuwa ne suke kara mata wani irin kyau da jan hankali da sai ka kasa dauke ido 👀✨

A yau mata da yawa suna son simple fashion mai tsafta. Ado irin wanda baya da yawa amma idan mutum ya gani sai ya tsaya yana kallo 😩🔥

Ga wasu daga cikin adon da mata suka fi so yanzu 👇

1. Leg Chain / Anklet 🦶✨

Wallahi ankle chain yana da wani irin kyau musamman idan mace ta saka slippers ko takalmi mai bude kafa 😭❤️

Yana kara mata classy look sosai.

2. Hand Chain 🤍

Simple ne amma yana bada kyau sosai musamman ga masu son soft girl vibes 🥺✨

3. Toe Ring 👣

Kai wannan ma daban yake 😩🔥

Musamman idan kafa tayi kyau da kyau… toe ring yana kara jan hankali sosai.

4. Belly Piercing 😭✨

Wannan kam girls da yawa suna ganin yana kara confidence da beauty musamman idan suna dressing na zamani.

5. Ear Piercing / Earrings 💎

Earrings masu kyau suna canza fuskar mace gaba daya wallahi ❤️

Musamman dangling earrings 😩✨

6. Finger Ring 💍

Ko simple ring ne… yana kara elegance sosai.

Wani lokacin maza basa gane yadda kananan abubuwa ke kara wa mace kyau 😭

7. Nose Ring 👃🔥

Kaiii wannan weak point ne ga maza da yawa wallahi 😂❤️

Musamman idan mace ta iya carrying dinta da kyau.

8. Toe Anklet ✨

Simple amma classy sosai.

Yana kara wa kafa kyau musamman idan an yi neat pedicure 😩❤️

Gaskiya… ❤️

Mace mai ado da kwalliya tana da wani irin confidence da presence.

Ba wai saboda tana son ayi kallonta bane kawai… ado yana saka mace jin dadi da farin ciki da kanta 🥺✨

Ni dai gaskiya:

1, 3, 4 da 7 sune weak point dina 😂❤️

Ke fa? Wanne kika fi so a ciki? 👀👇

Duba Karin Bayani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *