“Tun Bayan Ya Yi Min Wannan Video Nake Rokonsa Ya Goge…” 😔💔
Kalli Cikakken Bayani A Kasa 👇
Wata matashiya ta bayyana cikin kuka da damuwa yadda ta shiga wani hali bayan wani video mai zaman kansa ya fara yawo a social media.
👉 Kana son ganin cikakken bayani?
🔥 Danna nan don cigaba da karantawaA cewarta, tun bayan da aka dauki videon take ta rokon saurayin da ya goge shi, har ma yana tabbatar mata cewa ya goge. Sai dai daga baya kawai sai ta ji videon ya fara yawo a hannun mutane.
Ta kuma bayyana cewa bata taba tsammanin zata shiga irin wannan hali ba, domin a cewarta sun hadu ne ta Snapchat, kuma ita rayuwarta kullum daga gida sai makaranta da wajen aiki.
Matashiyar ta nuna nadama sosai kan yarda da mutumin, tana mai cewa da ace ta san haka zata faru da bata taba amincewa ba.
⚠️ Darasi Mai Muhimmanci Ga Matasa:
- Kada ku yarda a dauki videos masu zaman kansu
- Ba duk wanda yake nuna soyayya bane zai kare sirrinku
- Duk abin da ya shiga internet na iya zama da wahalar gogewa
⚠️ Ga Al’umma:
Maimakon yada irin wadannan videos, yana da kyau mu tausaya tare da wayar da kai domin kare wasu daga fadawa irin wannan hali.
🛑 A ƙarshe:
Allah ya kare mana mutunci da sirrinmu, ya kuma ba duk wanda aka cutar hakuri da samun adalci.
