Muryar mace ba kawai abin jin daɗi ba ce; bincike ya nuna tana da tasiri kai tsaye ga tsarin jijiyoyin jikin namiji (nervous system).
Yadda Muryar Mace Ke Tasiri
Jin muryar mace na sa namiji ya samu nutsuwa
👉 Kana son ganin cikakken bayani?
🔥 Danna nan don cigaba da karantawaYana rage damuwa da tashin hankali (anxiety)
Hakanan na iya rage bugun zuciya da daidaita yanayin jiki
Dalilin Tasirin
Masu bincike daga Jami’ar Wisconsin–Madison sun bayyana cewa wasu halaye na musamman cikin muryar mace suna taimaka wa kwakwalwa wajen samun natsuwa.
Wannan yana nuna cewa muryar ɗan Adam na da ƙarfin daidaita yadda jiki ke aiki da yadda mutum ke jin kansa.
Muryar mace na da matuƙar muhimmanci wajen ƙarfafa dangantaka, rage damuwa, da samar da jin daɗin rayuwa, musamman ga namiji.
Hakan yana nuna cewa sauti mai kyau da lafazi mai dadi yana da tasiri mai girma ga lafiyar jiki da hankali.
Madogara: Jami’ar Wisconsin–Madison, The Brain Maze Lab
Danna Nan Don Sanun Wasu Sirrikan Ma’aurata Da Soyayya
