Sadaki Ba Ticket Ɗin Zina Ba Ne! Kin San Cewa Biya Sadaki Ba Ya Halatta Taɓa Mace? Ga Dalilin
Sadaki (mahr) a Musulunci wani muhimmin hakkin mace ne da miji ke bayarwa a lokacin aure. Amma akwai kuskuren fahimta da wasu ke yi, inda suke ɗauka cewa biyan sadaki…

