Shin Kowacce Mace Ce Take Yin Feshin Ruwa (Squirting) Lokacin Sha’awa?
A’a, ba kowacce mace bace take yin feshin ruwa lokacin sha’awa ko saduwa. Jikin mata ya bambanta, haka kuma yadda kowacce mace ke nuna jin daɗi ya sha bamban da ta wata.
👉 Kana son ganin cikakken bayani?
🔥 Danna nan don cigaba da karantawaWasu matan suna iya yin feshin ruwa yayin tsananin sha’awa ko lokacin da aka motsa musu wasu sassan jiki masu matuƙar sa jin daɗi.
Wasu kuma ba sa yin hakan kwata-kwata, amma hakan baya nufin ba sa jin daɗin saduwa.
Masana suna bayyana cewa squirting na iya faruwa ne saboda:
• Tsananin motsin sha’awa
• Jin kwanciyar hankali da nutsuwa
• Salon wasa da kulawa kafin saduwa
• Bambancin tsarin jikin mace
Haka kuma, akwai matan da basu taɓa yin squirting ba a rayuwarsu, kuma hakan abu ne na al’ada. Jin daɗin mace baya tsaya ga yin feshin ruwa kawai.
Abin da yafi muhimmanci tsakanin ma’aurata shine fahimtar juna, soyayya, kulawa da samar da yanayi mai kyau da kwanciyar hankali yayin kusanci.
