Wani sabon bidiyo da ya yadu a kafafen sada zumunta ya nuna kanin miji yana wasa da matar yayar shi cikin yanayi da ya jawo cece-kuce sosai.
👉 Kana son ganin cikakken bayani?
🔥 Danna nan don cigaba da karantawaA cikin bidiyon, an ga yana rungume ta yana goya ta, yana cewa “wasa ne kawai na kanin miji”.
Sai dai abin ya dauki wani sabon salo lokacin da aka ce mijin ya shigo a lokacin da abin ke faruwa, lamarin da ya kara rikita yanayin bidiyon tare da jawo martani daban-daban daga jama’a.
Wasu na cewa wasa ne kawai ba komai ba, yayin da wasu ke ganin ya kamata a kula da iyakar da ta dace a irin wannan hulda.
