Kayan ciki na mace ba wai don sutura kawai ba ne, har ma yana nuna hali, yanayi da yadda mace ke kallon kanta.

Duk da cewa ba doka ba ce, amma ana danganta wasu kaloli da wasu ma’anoni.

Ga wasu daga ciki:

👉 Kana son ganin cikakken bayani?

🔥 Danna nan don cigaba da karantawa

1. Pink (Ruwan hoda)

Yana nuna mace mai laushi da tausayi

Mai son soyayya da kulawa

Yawanci mace mai fara’a da jin daɗin rayuwa

2. Orange (Ruwan dorawa)

Yana nuna mace mai kuzari da kwarin gwiwa

Mai son sabbin abubuwa da canji

Wacce ba ta jin tsoron bayyana kanta

3. Blue (Shuɗi)

Yana nuna nutsuwa da kwanciyar hankali

Mace mai hankali da natsuwa a rayuwa

Mai son zaman lafiya da sauƙin hali

4. Brown (Ruwan kasa)

Yana nuna mace mai sauƙin kai da gaskiya

Mai son tsari da tsafta

Wacce ke da ɗabi’a mai kyau da kame kai

Wanne yafi dadi?

Dangane da hoton da aka nuna:

Na 1 da 4 suna da faɗi da sauƙin sawa, don haka suna da dadi sosai

Na 2 da 3 suna da matsewa, wasu na jin daɗinsu, wasu kuma ba sa jin daɗi


Abu mafi muhimmanci ba launi ba ne, sai dai:

Jin daɗinki

Tsafta

Da kuma abin da ya dace da jikinki

Danna Nan Don Samun Wasu Sirrikan Ma’aurata Da Soyayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *