A cikin kwanakin nan social media ya dauki zafi da wani video mara kyan gani, na wata matashiya mai suna Zulaihat, wanda suke aikata zina da saurayin ta Boss Man.
Rahotanni sun nuna cewar Zulaihat yar Kaduna ce, idan shi kuma saurayin Dan jihar Kano ne, wanda yake zuwa garin Kaduna su hadu a hotel su aikata wannan badala.
👉 Kana son ganin cikakken bayani?
🔥 Danna nan don cigaba da karantawa
Baya fitowar bidiyon da ya karade kafafen sadarwa, jita-jita yayi yawa akan menene asalin abunda ya janyo suka aita wannan lalata.
Wasu masan sunyi binciki suna zargin wannan bidiyo da gan-gan sukayi domin sayarwa a yanar gizo su samu kudi, wasu kuma na ganin hakan ne amma bada sanin budurwar ba.
Sai dai a cikin bidiyon alamu ya nuni tana sane da saurayin yana daukar su bidiyo.
Rahoton da yafi karfi ya nuna cewa shi saurayin ne ya saki bidiyon da kan sa domin ya samu labarin zatayi aure, shi kuma yace bazai aure ta ba.
Wannan bidiyo yayi muni, kuma babu kyaun gani.
Allah ya shirya mu, ya kuma shirya mana zuri’a
