Masturbation, wanda a Larabce ake kira Istimna’i, na nufin wasa da jima’i don biyawa kai bukatar sha’awa.
Addinin Musulunci ya haramta wannan aiki, kuma bincike ya nuna yana da illa da yawa ga lafiyar mutum, duka ta jiki da ta hankali.
Illolin Masturbation
👉 Kana son ganin cikakken bayani?
🔥 Danna nan don cigaba da karantawa1. Yawan mantuwa
Mutanen da ke yin masturbation sau da yawa suna fuskantar matsalolin mantuwa da shiririta.
2. Rage hazaqar kwakwalwa
Yana iya sa mutum ya rasa fahimta a karatun da yake yi.
3. Kankancewar gaba da mara
Mazakuta na iya koma kamar na yaro, wanda ke rage ƙarfin saduwa.
4. Saurin kawowa yayin jima’i
Mutum zai iya kawo wuri ko minti ɗaya kawai ba tare da iyali ya gamsu ba.
5. Ramewa
Masturbation na iya haifar da asarar nauyi ko karancin kiba.
6. Rashin karfin mazakuta
Zai iya sa mutum ya kasa gamsar da iyalinsa yayin aure.
7. Matsalolin tashi da azzakari
Mazakuta na iya kasa tashi yadda ya kamata ko ya yi rauni.
8. Karancin sha’awa bayan aure
Sha’awa na iya raguwa sosai bayan aure.
9. Karancin maniyy
Yana iya jawo matsalolin rashin gamsar da iyali da kuma wahalar haihuwa.
10. Raunin jiki
Asarar sinadarai masu kuzari na jiki na haifar da rauni.
11. Bushewar fata
Fatar zakari na iya bushewa, hakan na iya kawo rashin jin daɗi.
12. Tsargiya ko fitsarin jini
Masturbation na iya sa mutum fitsarin jini ko ganin jini yayin fitsari.
13. Watery sperm
Maniyyin mutum na iya zama ruwa mara kauri, wanda ke kawo matsala wajen haihuwa.
14. Jin yauqi
Mutum na iya jin sha’awa ko jima’i koda bai yi masturbation ba.
15. Matsalolin bacci
Idan mutum ya saba da masturbation, zai yi wahalar yin bacci idan bai yi ba.
16. Ciwon ciki
A wasu lokuta, rashin yin masturbation bayan dogon lokaci na iya haifar da ciwon ciki.
Hanyoyin Magance Masturbation
1. Karfin Imani da Tsoron Allah – Yin tunani akan haramcin aiki da kuma tasirin sa ga lafiya da aure.
2. Rikewa da Koyarwar Addini – Karanta Al-Qur’ani da yin addu’o’i don ƙarfafa zuciya.
3. Shiga Ayyukan Gaskiya – Cika lokacin da aiki, karatu, wasanni da ayyukan alheri.
4. Guji Abubuwan Jarabawa – Kauce wa kallon abubuwan da ke haifar da sha’awa mara kyau.
5. Neman Shawara – Yin magana da liman, malami ko mai ilmin lafiya game da wannan matsala.
6. Gyara Abubuwan Sha’awa – Kula da jin daɗi da kulawa a lokacin aure don rage sha’awar waje.
Masturbation na da illa da yawa ga lafiyar mutum da zaman iyali.
Hanya mafi kyau ita ce tsoron Allah, haƙuri, da yin amfani da lokutan rayuwa cikin amfani.
Yin haka zai taimaka wajen samun lafiya mai ɗorewa da zaman aure mai kyau.
Danna Nan Don Samun Wasu Sirrikan Ma’aurata Da Soyayya
