Ba kullum mace zata fito ta ce maka “na daina son ka” ba…
amma halayenta ne zasu fara nuna gaskiya.
Idan ka lura da waɗannan abubuwa guda 3, ka sani akwai matsala.
👉 Kana son ganin cikakken bayani?
🔥 Danna nan don cigaba da karantawa—
1. Ta daina nuna kulawa da kai
Da:
tana tambayar yadda ka yini
tana damuwa idan kana cikin matsala
Yanzu:
ko ka ɓata rai, bata damu ba
bata tambayar komai
Idan kulawa ta mutu, soyayya na shirin mutuwa.
—
2. Ta daina neman lokaci tare da kai
Da:
tana son ku yi hira
tana neman ganin ka
Yanzu:
kullum tana busy
bata da lokaci gare ka
Mace da ke son ka tana nemo lokaci ko da tana da aiki.
—
3. Ta daina nuna sha’awa da kusanci
Da:
tana son kusanci
tana nuna soyayya
Yanzu:
tana guje maka
kusanci ya zama kamar dole
Idan zuciya ta tafi, jiki ma zai bi.
—
Darasi
Soyayya ba magana kawai ba ce, halaye ne suke bayyana ta.
—
Idan ka fara ganin waɗannan alamomi:
kada ka yi watsi
ka yi magana
ka gyara kafin lokaci ya kure
—
Tambaya Ga Masu Karatu:
Wanne daga cikin waɗannan ka taɓa fuskanta?
—
Danna Nan Don Samun Wasu Sirrikan Ma’aurata Da Soyayya
