HIRAR BATSA TSAKANIN MATA: Meyasa Mata Idan Suka Hadu Suke Irin Wannan Hirar?

A lokuta da dama idan mata suka haɗu musamman ƙawayen juna ko ‘yan uwa na kusa, suna iya yin hirar da ta shafi soyayya, aure ko zaman ma’aurata ba tare da jin kunya sosai ba.

Wannan yasa wasu maza suke mamakin yadda suke iya tattauna irin waɗannan abubuwa cikin sauƙi.

👉 Kana son ganin cikakken bayani?

🔥 Danna nan don cigaba da karantawa

Masana halayyar ɗan Adam suna ganin cewa mata galibi suna da dabi’ar bayyana damuwa da sirrinsu ga waɗanda suka yarda da su.

Shi yasa idan suka saba sosai da juna, suna jin kamar babu wata matsala wajen yin wasu hirori da a gaban wasu ba za su yi ba.

Haka kuma, mata da yawa suna kallon jikinsu a tsakanin jinsinsu a matsayin abu na al’ada musamman tsakanin ƙawayen da suka saba tare tun ƙuruciya ko ‘yan uwa na kusa.

Wannan yasa wasu ba sa jin wata kunya idan suna canza kaya a gaban juna.

A bangaren maza kuwa, galibi an taso su ne da dabi’ar boye sirrinsu da rage bayyana abubuwan soyayya ko jima’i a fili.

Hakan yasa za ka ga yawanci maza ba sa yawan irin waɗannan hirorin kai tsaye a tsakaninsu.

Sai dai kuma, kunya tana da nau’i daban-daban.

Akwai kunyar magana, akwai kunyar mu’amala, akwai kuma kunyar bayyana jiki.

Don haka ba daidai bane a ce gaba ɗaya mata ba su da kunya ko maza sun fi su kunya, domin dabi’a da tarbiyya sun bambanta daga mutum zuwa mutum.

Karin Bayani Anan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *