Fitsarin Da Wasu Mata Ke Yi Yayin Kusanci — Cuta Ce Ko Dabi’a? Ga Amsar 👇🏻

Masana lafiya sun bayyana cewa wasu mata kan fuskanci fitar ruwa ko dan fitsari yayin kusanci musamman idan an samu matsin lamba a mafitsara ko tashin sha’awa sosai.

👉 Kana son ganin cikakken bayani?

🔥 Danna nan don cigaba da karantawa

A wasu lokuta hakan na iya kasancewa: 🌹 Matsin mafitsara yayin kusanci


🌹 Raunin tsokokin pelvic floor
🌹 Canjin jiki bayan haihuwa
🌹 Tashin sha’awa mai karfi a wasu mata

Masana sun ce hakan ba koyaushe bane ke nuna wata babbar matsala ta lafiya. Sai dai idan yana yawan faruwa tare da:

❌ Zafi
❌ Wari mai yawa
❌ Matsalar rike fitsari ko bayan gida
❌ Jin ciwo yayin kusanci

To yana da kyau a tuntubi likita domin a tabbatar da lafiyar jiki.

Haka kuma, motsa jikin pelvic floor kamar Kegel exercises kan taimaka wajen kara karfin tsokokin da ke kula da mafitsara.

💡 Gaskiyar magana:

Jikin mace yana da bambance-bambance sosai, kuma wasu abubuwan da ke faruwa yayin kusanci na iya kasancewa dabi’a ga wasu mutane.

Duba Karin Bayani A Nan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *