Aure ba kawai magana ba ce ta soyayya kawai, yana bukatar shiri daga bangarori da dama.
Idan kana tunanin shiga aure, ka tambayi kanka:
Shin kana da abin yi ko sana’a?
Shin kana da ikon kula da iyali?
Shin kana da niyyar gina zaman lafiya da fahimta?
👉 Kana son ganin cikakken bayani?
🔥 Danna nan don cigaba da karantawa
Idan amsar ka ita ce eh, to kana matakin da ya dace na fara shirin aure.
Aure yana bukatar hankali, hakuri, da tsari. Idan ka shirya wadannan, to kana da damar samun zaman aure mai albarka.
