Uncategorized

Hausa Series: Garwashi Season 5 Episode 1

Shahararren shirin ku mai farin jini “Garwashi” zango na 5 kashi na 1 yazo da abun da ba ayo tsammani ba.

A karon farko Samira ta tuba ta kuma nema gafarar “Yaya Mudan”

Sai dai akwai kallo a cikin shirin ta bangaren Gidan su Ma’u, Baba Lami Da Kasim Baffa.

Kalla Shirin Anan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Please consider supporting us by disabling your ad blocker