Budurwa Ta Yi Wani Sabon Trend Da Ya Dauki Hankalin Jama’a, Kalli Bidiyon
Wata matashiya ta jawo hankalin mutane a kafafen sada zumunta bayan ta bayyana a wani bidiyo tana nuna wani sabon salon ishara da hannu tare da lallen da ke hannunta.
Mutane da dama sun yi martani kan bidiyon, inda wasu suka ce salon ya kayatar, yayin da wasu kuma suka mayar da hankali kan kwalliyar lallen da kuma yadda ta fito cikin sauki da kyau.
👉 Kana son ganin cikakken bayani?
🔥 Danna nan don cigaba da karantawaA kwanakin nan dai irin wadannan gajerun bidiyoyi suna matukar yaduwa a TikTok da sauran kafafen sada zumunta, musamman idan sun hada da kwalliya, lalle ko wani salo na musamman da ke daukar hankalin masu kallo.
Kamar yadda aka gani a bidiyon, matashiyar ta nuna hannayenta masu dauke da kyakkyawan lalle yayin da take yin wata ishara da ta sa mutane da yawa tambayar ma’anarta.
Kai me kake tunani game da wannan sabon salon da ke yawo a kafafen sada zumunta?
