A yau, ana yawan ɗora nauyin family planning gaba ɗaya a kan mata.

Amma gaskiya ita ce—maza ma suna da rawar takawa wajen hana ɗaukar ciki idan ba a shirya ba.

Me Yasa Wannan Muhimmin Batu Ne?

👉 Kana son ganin cikakken bayani?

🔥 Danna nan don cigaba da karantawa

yana rage nauyi a kan mace

yana ƙara fahimta da haɗin kai a aure

yana taimakawa tsara rayuwar iyali

Hanyoyin Kare Kai Daga Daukar Ciki (Na Maza da Mata)

1. Amfani da Condom (Na Maza)

yana hana maniyyi shiga farji

yana karewa daga ciki da cututtuka

👉 hanya ce mai sauƙi kuma mai inganci

2. Withdrawal (Fitar da Azzakari Kafin Inzali)

ana cire azzakari kafin fitar maniyyi

amma ba ya da cikakken tabbaci

👉 yana buƙatar kulawa sosai

3. Family Planning na Mata

allura

kwaya

implant

👉 amma ba dole sai mace kaɗai ba

4. Vasectomy (Ga Maza)

wata hanya ce ta dindindin

ana rufe hanyar da maniyyi ke bi

👉 yawanci ga waɗanda suka gama haihuwa

5. Natural Methods (Tsarin Lokaci)

gujewa kwanakin da mace ke iya ɗaukar ciki

yana buƙatar ilimi da bin lokaci daidai


Muhimmin Lura

babu hanya 100% sai abstinence

ya kamata ma’aurata su tattauna su zaɓi mafi dacewa

Darasi

Family planning ba na mace kaɗai ba ne. Idan ma’aurata suka yi aiki tare, za su samu sauƙin rayuwa da kwanciyar hankali.



A yau akwai hanyoyi da dama na hana ɗaukar ciki, ciki har da na maza.

Fahimta da haɗin kai tsakanin ma’aurata shi ne mabuɗin nasara.

Tambaya Ga Masu Karatu:

Shin ka yarda cewa maza su ma su riƙa ɗaukar nauyin family planning?


Danna Nan Don Samun Wasu Sirrikan Ma’aurata Da Soyayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *