Ba Al’ada Ba Ce Nonon Budurwa Ya Riƙa Fitar Da Ruwan Nono
Ga Dalilan Da Ka Iya Jawo Hakan
Fitar ruwa daga nonon budurwa ko matar da ba ta da juna biyu wani lokaci na iya tayar da hankali, musamman idan abin yana faruwa akai-akai.
A mafi yawan lokuta, hakan na iya kasancewa saboda wasu canje-canje a jiki ko matsalar lafiya da ke buƙatar kulawa.
👉 Kana son ganin cikakken bayani?
🔥 Danna nan don cigaba da karantawaGa wasu daga cikin dalilan da ka iya jawo hakan:
• Sauyin hormones a jiki
• Yawan taba ko matsa nono akai-akai
• Illar wasu magunguna
• Matsalar hormones na prolactin
• Damuwa ko stress mai yawa
• Wasu matsaloli da suka shafi nono
Idan ruwan yana fitowa da kansa ba tare da an taba nonon ba, ko kuma yana tare da ciwo, kumburi ko jini, yana da kyau a garzaya asibiti domin a duba lafiya tun da wuri.
Ba kowanne irin ruwa bane yake nuna matsala mai tsanani, amma yin watsi da hakan ba shi da kyau musamman idan yana yawan faruwa.
