Idan An Kawo Maka Amaryarka A Daren Farko: Ga Abin Da Ya Kamata Ka Fara Da Shi
Daren farko a aure lokaci ne mai muhimmanci da ke buƙatar nutsuwa, fahimta, da bin koyarwar addini domin samun albarka da kyakkyawar farawa. — 1. Fara Da Sallama Da zarar…
