An Kama Wani Mutum Bisa Zargin Fyade, Kotu Ta Ba Shi Zabi Biyu: Aure Ko Shekaru 10 A Gidan Yari β€” Kalli Bidiyo 😳

Wani mutum mai matsakaicin shekaru daga Jihar Taraba ya shiga hannun hukuma bisa zargin yi wa wata mata mai tabin hankali fyade.

Rahotanni sun ce bayan an kama mutumin, an tambaye shi abin da ya sa ya aikata abin da ake zarginsa da shi.

πŸ‘‰ Kana son ganin cikakken bayani?

πŸ”₯ Danna nan don cigaba da karantawa

Sai ya bayyana cewa sha’awa ce ta rinjaye shi, yana mai cewa ya kasa ci gaba da jurewa.

Lamarin ya kai gaban Kotun Majistare, inda aka bayyana cewa an ba mutumin zaΙ“i biyu.

Na farko, ya auri matar, tare da kulawa da sa ido daga hukumomin da abin ya shafa.

Na biyu kuma, ya yi zaman gidan yari na tsawon shekara 10.

Wannan hukunci ya jawo tambayoyi da dama daga mutane, musamman kan yadda ya dace a hukunta laifukan cin zarafin mutanen da ba su iya kare kansu yadda ya kamata.

Amma tambayar ita ce:

Idan kai ne a matsayinsa, wane zaΙ“i za ka yi?

πŸ‘‰ Aure da kulawa Ζ™arΖ™ashin sa ido?

πŸ‘‰ Ko kuma Ι—aurin shekara 10 a gidan yari?

Ku fa, me kuke ganin ya fi dacewa da adalci?

Ku bayyana ra’ayinku cikin mutunci a comments. πŸ‘‡πŸ½

Allah Ya tsare mana samartakar mu, Ya kare mu daga aikata abin da zai lalata rayuwarmu da ta wasu. 🀲🏽

πŸ“’ Kada ka tsaya anan!

πŸ‘‰ Danna nan ka ga abin da ke gaba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *