Yana da muhimmanci ma’aurata su fahimci yadda jikin mace ke aiki domin sanin lokacin da ake iya samun ciki da kuma lokacin da hakan ba zai faru ba.
Ga wasu lokuta uku da yiwuwar daukar ciki ke raguwa sosai:
1. Lokacin Haila (Menstruation)
👉 Kana son ganin cikakken bayani?
🔥 Danna nan don cigaba da karantawaa lokacin jinin al’ada
ƙwayar halitta (egg) ba ta samuwa
👉 saboda haka yiwuwar daukar ciki a wannan lokaci tana da ƙasa sosai
—
2. Bayan Ovulation (Lokacin Da Kwai Ya Riga Ya Mutu)
ƙwayar halitta tana rayuwa na kusan awa 12 zuwa 24 kacal
idan an wuce wannan lokaci
👉 ba za a samu haɗuwa da maniyyi ba
—
3. Lokutan Da Ba Na Haihuwa Ba (Infertile Period)
wasu kwanaki a cikin zagayowar mace
ba sa cikin lokacin ovulation
👉 yiwuwar daukar ciki a nan tana da ƙanƙanta
—
Muhimmin Lura
wadannan ba kariya cikakke ba ne daga daukar ciki
maniyyi na iya rayuwa a jiki har kwanaki 3 zuwa 5
don haka akwai yiwuwar samun ciki idan lokaci ya yi kusa da ovulation
—
Darasi
Fahimtar tsarin jikin mace yana taimakawa wajen tsara iyali cikin hikima.
—
Ko da akwai lokutan da yiwuwar daukar ciki ke raguwa, babu tabbacin kashi 100 sai an yi amfani da hanyoyin kariya da suka dace.
—
Danna Nan Don Samun Wasu Sirrikan Ma’aurata Da Soyayya
