Abubuwan Sha 5 (Natural) Da Ke Taimaka Wa Maza Su Ƙara Jurewa A Gado Wajen Jima’i

A rayuwar aure, jurewa da karfin jiki na da muhimmanci wajen gamsar da juna tsakanin ma’aurata.

Wasu maza na fuskantar matsalar gajiyar jiki ko rashin jurewa, amma abin farin ciki shi ne akwai hanyoyi na halitta da za su taimaka ba tare da illa ba.

👉 Kana son ganin cikakken bayani?

🔥 Danna nan don cigaba da karantawa

Ga wasu abubuwan sha guda biyar na halitta da ke taimakawa wajen kara jurewa:

1. Madara Da Zuma


Hadin madara da zuma yana kara kuzari da karfin jiki. Zuma na dauke da sinadarai masu kara kuzari, yayin da madara ke taimakawa wajen gina jiki da kara lafiya.

2. Ruwan Dabino (Date Juice)


Dabino na da wadataccen sinadarin energy da ke taimakawa jiki ya jure. Shan ruwan dabino ko cin dabino akai-akai na taimakawa wajen kara karfin maza.

3. Ruwan Ginger (Citta)


Citta na taimakawa wajen inganta jini da zagayawar sa a jiki. Wannan na taimakawa wajen kara kuzari da jurewa lokacin jima’i.

4. Ruwan Kankana (Watermelon Juice)


Kankana na dauke da sinadaran da ke taimakawa wajen bude hanyoyin jini, wanda ke kara karfin jiki da kuma inganta aiki.

5. Ruwan Hulba (Fenugreek)


Hulba na daya daga cikin kayan gargajiya da aka dade ana amfani da su wajen kara kuzari. Shan ruwan hulba na iya taimakawa wajen kara stamina da kuzari.


Yin amfani da wadannan abubuwan sha na halitta na iya taimakawa wajen kara jurewa da karfin jiki.

Duk da haka, yana da muhimmanci a kula da abinci mai gina jiki gaba daya, yin motsa jiki, da kuma samun isasshen hutu domin samun sakamako mai kyau.

ShIga Nan Don Karin Bayani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *