Wasu halaye na yau da kullum na iya yin illa ga lafiyar kirji (breast) a hankali ba tare da kin lura ba.
Idan ba a kula ba, hakan na iya jawo sauye-sauye ko matsalolin lafiya a gaba.
Ga wasu muhimman abubuwan da ya kamata ki sani:
👉 Kana son ganin cikakken bayani?
🔥 Danna nan don cigaba da karantawa1. Sanya rigar nono (bra) mara dacewa
Bra mai matse kirji sosai ko kuma mara tallafi na iya hana jini zagayawa yadda ya kamata, hakan na iya jawo ciwo da rashin jin daÉ—i.
2. Rashin motsa jiki
Rashin yin exercise na iya rage ingancin zagayawar jini a jiki, wanda ke shafar lafiyar kirji gaba É—aya.
3. Shan sigari da shaye-shaye
Wadannan dabi’u na iya lalata ƙwayoyin jiki tare da rage lafiyar fata da nama na kirji.
4. Ƙarin nauyi ko kiba mai yawa
Yawan kiba na iya ƙara matsin lamba a kirji, tare da jawo canje-canje a siffa da jin zafi.
5. Rashin cin abinci mai gina jiki
Idan abinci ba ya da sinadarai masu kyau kamar protein, vitamins da minerals, hakan na iya rage ƙarfinsa da lafiyar kirji.
6. Rashin kulawa da fata
Rashin shafa mai ko rashin kula da fata na kirji na iya sa ta bushewa da rasa laushi.
7. Matsanancin damuwa (stress)
Stress na iya shafar hormones a jiki, wanda ke da tasiri ga lafiyar nono.
Kula da lafiyar kirji yana da muhimmanci sosai.
Idan aka lura da wani sauyi kamar ciwo mai É—orewa, kumburi ko canjin siffa, ya kamata a garzaya asibiti domin duba lafiya.
Danna Nan Don Samun Wasu Sirrikan Ma’aurata Da Soyayya
