Wani sabon abu da matasa keyi a kafafen sadarwa da sunan content na daukar hankali a yanar gizo.

Rahotanni na nuna cewa bidiyoyin batsa da matasa Hausawa sukeyi yanzun yayi yawa duk don neman kudi.

👉 Kana son ganin cikakken bayani?

🔥 Danna nan don cigaba da karantawa

A cikin kwanakin nan social media ya sake daukar zafi bayan yawaitar wasu bidiyoyi da suka jawo cece-kuce sosai a tsakanin mutane, musamman yadda wasu matasa ke nuna abubuwan da basu dace ba ba tare da tunanin sakamakon da zai biyo baya ba.

Mutane da yawa sun fara tambaya:

  • Ina tarbiyyarmu?
  • Ina al’adarmu?
  • Ina kunyarmu?
  • Ina tsoron Allah?

Abin takaici shi ne, wasu daga cikin matasan yanzu suna daukar social media tamkar wajen neman attention ko suna, ba tare da la’akari da mutunci da darajar kansu ba.

⚠️ Darasi Mai Muhimmanci Ga Matasa:

  • Kada ku yarda a dauki abubuwan sirri
  • Duk abin da aka wallafa online na iya zama da wahalar gogewa
  • Social media na iya rusa rayuwar mutum cikin lokaci kadan

⚠️ Ga Iyaye Da Al’umma:
Akwai bukatar kara wayar da kai da kula da tarbiyyar yara musamman a wannan zamani na internet da social media.

🛑 A ƙarshe:
Maimakon yada irin waɗannan abubuwa, yana da kyau mu dauki darasi daga ciki domin kare mutuncinmu da kuma al’ummarmu.

Allah ya shirye mu baki ɗaya, ya kuma kare mana zuri’a.

Kalla Bidiyo Anan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *