⚠️ KUSKURE ƊAYA DA WASU MAZA KE YI BAYAN SADUWAR AURE 💔👇
Bayan kusanci da mace, wasu mazan suna juya baya su yi barci nan take kamar komai ya ƙare… alhali a lokacin ne mace take buƙatar kulawa da tausayi fiye da komai.
👉 Kana son ganin cikakken bayani?
🔥 Danna nan don cigaba da karantawa1️⃣ Ka tambaye ta yadda take ji
Ko tana cikin nutsuwa? Ko tana jin daɗi? Wannan ƙaramin tambaya yana ƙara soyayya sosai.
2️⃣ Ka nuna kulawa bayan komai
Runguma 🤗, hira cikin natsuwa, ko riƙe hannunta na sa mace ta ji ana sonta da gaske.
3️⃣ Kada komai ya zama kai kaɗai
Soyayya da kusanci ba anfani na mutum ɗaya bane. Fahimtar juna da sauraro yana ƙara ɗorewar aure.
4️⃣ Communication yana da muhimmanci
Ku riƙa magana cikin nutsuwa akan abubuwan da kuke so ko waɗanda suke sa ku jin daɗi a zamantakewa.
❤️ GASKIYA:
Mata da yawa suna tuna yadda ka kula da su bayan kusanci… fiye da abin da ya faru lokacin kansa.
